Sun Dec 27 2020 15:24:27 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-27 15:24:27 -05:00
parent 12daa400f8
commit 1cec4653b9
1 changed files with 3 additions and 3 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "adalci da salama sun yi wa juna sumba",
"body": ""
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) mutane za su yi abin da ke daidai kuma Allah zai sa mutane su\nzauna lafiya ko (2) Allah zai yi abin da yake daidai kuma zai sa mutane su zauna lafiya. Ko ta\nyaya adalci da salama sunaye ne na gama gari kuma ana maganarsu kamar mutane ne da ke\nsumbatar juna. (Duba:"
},
{
"title": "Gaskiya tana tsirowa daga ƙasa",
"body": ""
"body": "Mutanen da ke duniya masu aminci ga Allah ana magana akan su kamar amintaccen tsiro ne\nda ke tsirowa daga ƙasa. Cikakken sunan \"amintacce\" ana iya bayyana shi a matsayin \"mai\naminci.\" Madadin fassara: \"A nan duniya, za mu kasance masu aminci ga Allah\" (Duba:"
},
{
"title": "adalci yana kallo daga sama",
"body": ""
"body": "Kalmar \"adilci\" baƙon abu ne, kuma ana magana akan shi kamar mutum yana kallon ƙasa\nkamar yadda Allah yake yi. Madadin fassara: \"Allah zai dube mu daga sama kuma zai yi mana\nadalci\" (Duba: ["
}
]