From 1127523a13828112118e288b791ca4ac527edbb2 Mon Sep 17 00:00:00 2001 From: rachelua Date: Mon, 21 Dec 2020 13:54:05 -0500 Subject: [PATCH] Mon Dec 21 2020 13:54:04 GMT-0500 (Eastern Standard Time) --- 42/03.txt | 8 ++++---- 1 file changed, 4 insertions(+), 4 deletions(-) diff --git a/42/03.txt b/42/03.txt index 500f708f..71bb8334 100644 --- a/42/03.txt +++ b/42/03.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { "title": "Hawayena sun zama abincina", - "body": "" + "body": "Marubucin yayi nuni da hawayensa kamar abinci ne da yake ci. Wannan yana nufin cewa yana baƙin ciki ƙwarai har ya kasa cin abinci. Madadin fassara: \"Hawayena kamar abincina ne kuma\nbana cin komai\" (Duba:" }, { "title": "Ina Allahnka?", - "body": "" + "body": "Makiyan marubucin suna amfani da wannan tambayar don su yi masa ba'a kuma su nuna cewa\nba sa ganin Allahnsa ya taimake shi. Madadin fassara: \"Allahnku ba ya nan ya taimake ku\"\n(Duba: [[" }, { - "title": "", - "body": "" + "title": "da su yayin da nake zubo raina", + "body": "Anan kalmar \"kurwa\" tana nufin motsin rai. Marubucin yayi maganar ruhinsa kamar wani ruwa\nne yake zubawa. Yankin yana nufin yana bayyana baƙin cikin da yake ji. Madadin fassara: \"Na nuna baƙin cikina\" (Duba:" } ] \ No newline at end of file