[
{
"title": "kunyar fuskata ta rufe ni",
"body": "Marubucin yayi maganar kunyarsa kamar wani abu ne ya lullubeshi kamar bargo zai lullubeshi. Madadin fassara: \"Kunyar fuskata ta mamaye ni\" (Duba: [["
},
"title": "saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage",
"body": "A nan kalmomin \"muryar\" suna wakiltar mutumin da yake zaginsa. Madadin fassara: \"saboda\nabin da mutumin ya fada wanda ya tsawata min kuma ya zageni\" (Duba:"
}
]