rachelua_ha_psa_tn_l3/132/17.txt

18 lines
964 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "zan sa ƙaho ya toho domin Dauda",
"body": "Allah ya yi magana game da ikon zuriyar Dauda sai ka ce ikon ƙaho na wani dabba ne. AT: \"Zan sa wani a zuriyar Dauda ta zama sarki bayn shi\" ko \"Zan sa Dauda ya samu wani a zuriyar wanda zai zama sa ikon sarki\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kafa fitila domin zaɓaɓɓena",
"body": "Allah yana maganar saka zuriyar Dauda ta ci gaba da mulki a masayin sarki sai ka ce sune wani fitila da zai ci gaba da haske. AT: \"Zan sa zuriyar zaɓaɓɓena ta ci gaba da mulki a masayi sarki\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zaɓaɓɓena",
"body": "\"zaɓaɓɓen sarkina\" ko \"sarkin da na zaɓa\""
},
{
"title": "Zan suturta maƙiyansa da kunya",
"body": "An yi magana game da kunya sai ka ce ita tufafi ne. Wannan kunya zai zama sakamakon daga rasa nasara a yaƙi. AT: \"Zan sa maƙiyansa su zama da kunya\" ko \"Zan sa maƙiyansa su zama an ci su kuma su sha kunya\""
}
]