"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da kula sai ka ce zai iya lissafta kulan na rabe. Sunan mai zuzzurfar ma'ana \"abun da zai kawo maka sassauci lokacin da kai fushi\" ana iya fassara ta da fi'ili \"kwantarma da wani hankali a lokacin da ya yi fushi\" ko \"ta'aziya.\" AT: Lokacin da ina damuwa game da abubuwa dayawa, ka ta'azantar da ni kuma ka sa ni murna\" (Dubi: figs_abstractnouns)"