rachelua_ha_psa_tn_l3/101/02.txt

18 lines
687 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Zan yi tafiya cikin aminci",
"body": "Anan Dauda ya yi magana game da \"mai rai\" sai ka ce tana \"tafiya.\" AT: \"Zan yi tafiya cikin hanyar mai gaskiya da kuma daidai\" ko \"Zan yi rayuwa dake cike da aminci\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ni da gidana za muyi tafiya cikin nagarta",
"body": "Anan Dauda ya yi magana game da \"yanda mutum ke rayuwa\" sai ka ce tana \"tafiya.\" Kuma, Dauda ya yi magana game da sa ido akan gidansa da aminci, sai ka ce aminci abu ne wanda za'a iya tabawa da ke zaune a cikin gidansa. AT: \"Zan sa ido a gidana da nagarta\" (See: figs_metaphor)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]