"body": "Fadin mummunan abubuwa ana magana ne da kirari. Waɗannan munanan abubuwa na iya\nzama zagi ko barazana. AT: \"suna faɗar mummunan abu\" ko \"suna ihu da\nmummunan kalmomi\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Ana amfani da wannan tambayar don a nuna cewa sun yi imani cewa Allah ba zai ji su ba kuma\nzai hukunta su. AT: \"Ba wanda zai iya jinmu!\" ko \"Allahnku baya jinmu!\" (Duba: figs_rquestion)"