rachelua_ha_psa_tn_l3/48/11.txt

10 lines
621 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Tsaunin Sihiyona yi murna",
"body": "Marubucin yayi magana akan Tsaunin Sihiyona kamar dai mutum ne wanda zai iya murna.\nYankin yana nufin mutanen da ke zaune a Yerusalem. AT: \"Bari waɗanda ke\nzaune a Tsaunin Sihiyona su yi murna\" (Duba: figs_personification da figs_metonymy)"
},
{
"title": "bari 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki",
"body": "Marubucin ya yi maganar biranen Yahuda kamar yayan Yahuda ne. Jumlar tana nufin mutanen da suke zaune a waɗancan garuruwan. AT: \"bari mutanen da ke zaune a cikin\nbiranen Yahuda su yi murna\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]