"body": "Anan ana amfani da \"madaidaiciya\" a matsayin kwatanci don abin da yake gaskiya ne. AT: \"Yahweh yana aikata abin da ya ce zai yi koyaushe\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Waɗannan sunayen na ƙila za a iya bayyana su azaman ayyuka. AT: \"Yana son\nyin abin da ke daidai da adalci\" ko \"Yana son waɗanda suke yin abin da ke daidai da adalci\"\n(Duba: figs_abstractnouns)"