"body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar manufofi. AT: \"ga mutane da ke fama da yunwa\" ko \"ga waɗanda suke fama da yunwa\" (Dubi: figs_nominaladj)"
"body": "Yahweh yana taimakon wani mutum an yi magana akan sai ka ce yana taimakon wani mutum ya tashi tsaye. AT: \"Yahweh na taimakon waɗanda suna kusad fid da zuciya\" ko \"Yahweh ya taimakon waɗanda sun raunana\" (Dubi: figs_metaphor)"