"body": "Ana maganar Allah mai tsare marubuci daga makiyansa kamar Allah yana sanya shi a kan wani dutse mai tsayi inda makiyansa ba za su iya zuwa gare shi ba. (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Wannan yana wakiltar marubucin da ke samun girman kai ko girmamawa lokacin da ya kayar\nda abokan gabansa. Ana iya bayyana shi cikin tsari mai aiki. Madadin fassarar: \"mutane za su\ngirmama ni lokacin da na ci nasara a kan magabtana\" ko \"Allah zai girmama ni ta hanyar ba ni\ndamar cin nasara kan magabtana\" (Duba:"