rachelua_ha_psa_tn_l3/94/14.txt

18 lines
999 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "hukunci zai sake zama da adalci",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da waɗanɗa suna hukunci sai ka ce shawara da sun yanka kenan. Suna mai zuzzurfar ma'ana \"hukunci\" ana iya fassara ta da fi'ili \"hukunta.\" AT: \"mahukunta zasu hukunta da adalci\" ko \"mahukunta zasu yanke shawara da adalci\" (Dubi: figs_metonymy da figs_abstractnouns) "
},
{
"title": "masu zuciya nagari",
"body": "Siffa kalma nan \"masu zuciya nagari\" ana iya fassara ta kamar maganan suna. AT: \"waɗanɗa zuciyar su na nan daidai da Allah\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "Wa zai tashi ya kuɓutar dani daga masu mugunta? Wa zai tashi domin na daga mugaye?",
"body": "Wannan ana iya fassara ta kamar bayani. AT: \"Ba wanda zai kuɓutar dani daga masu mugunta. Ba wanda zai taimaki ni fada da mugaye.\" (Dubi:figs_rquestion)"
},
{
"title": "mugaye",
"body": "Siffan \"mugaye\" ana iya fassara ta kamar kalma suna. AT: \"mugaye mutane\" (Dubi: figs_nominaladj)"
}
]