[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Yahweh ci gaba da magana kai tsaye da mutanensa."
},
"title": "waccan tsarar",
"body": "\"dukan waɗancan mutane\" ko \"waccan dukan tsarar mutanen\""
"title": "karkace",
"body": "Allah ya yi magana game da mutane sai ka ce su tumaki ne, wanda zai iya ji ko ina da suke so su ji kuma ba su tsaya kusa da makiyayar tumakin. AT: \"je can nesa da ni\" ko \"su je hanyar su\" (Dubi: figs_metaphor) "
"title": "",
"body": ""
}
]