rachelua_ha_psa_tn_l3/116/12.txt

22 lines
848 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani: ",
"body": "Mutum wanda ya yi wannan waka ya cigaba da magana."
},
{
"title": "Yaya zan biya Yahweh ... gare ni?",
"body": "Marubucin ya roka wannan manya tambaya don gabatar da yadda zaya amsa abin da Yahweh ya yi domin na. Wannan tambaya ana iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: \"Wannan shi ne yadda zan biya Yahweh ... gare ni.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Zan ɗaga ƙoƙon ceto",
"body": "Wannan mai yiwuwa zance ne game da hadayar sha, wanda an sadaukar da ya kunshi zubawa ruwan inabi akan bagade, kuma wanda marubucin zai bayar cikin amsa wa Yahweh cetonsa. Cikake ma'ana wannan bayyani ana iya sa ta a bayyane. AT: \"Zan bayar da hadayar sha ga Yahweh domin ya cece ni\" (See: figs_explicit) "
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]