rachelua_ha_psa_tn_l3/85/01.txt

10 lines
359 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ka nuna wa ƙasarka tagomashi",
"body": "Anan “ƙasa” tana wakiltar ƙasar da kuma mutanen Israila. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka rufe dukkan zunubinsu",
"body": "Anan ana maganar zunubin da aka gafarta kamar wanda aka lulluɓe shi don kada a gani.\nAT: \"da gangan kuka manta zunubinsu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]