rachelua_ha_psa_tn_l3/72/06.txt

18 lines
935 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Dãma ya sauko kamar ruwan sama",
"body": "Sarki zai yi kyau, zai yi wa jama'arsa abubuwa masu kyau kamar ana ruwan sama yana mai\ndaɗi ga ciyawar da aka yankinta. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar zubowar ruwan sama a kan ƙasa",
"body": "\"Ko ya sauko kamar saukar ruwan.\" Sarki zai yi kyau, kuma zai yi wa mutanensa abubuwa\nmasu kyau kamar dai ana ruwan sama ne yana yi wa ƙasa alheri. (Duba: figs_ellipsis da figs_simile"
},
{
"title": "a sami salama a yalwace",
"body": "Mai zabura yayi magana kamar dai zaman lafiya abu ne na zahiri kamar abinci. \"Yawan\" shine lokacin da akwai wani abu mai yawa. Ana iya sake bayyana wannan don cire sunayen suna \"yawa\" da \"salama\". AT: \"na iya mutanen kirki su zauna lafiya\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "har sai wata ya shuɗe",
"body": "\"muddin wata ya haskaka\" ko \"har abada\" (Duba: figs_idiom)"
}
]