"body": "Musa ya sha wahala saboda zunubin mutanen. Anan kalma \"su\" wakilin suna ne domin mutane da kuma metonym ne dake magana game da zunubinsu. AT: \"sha wahala saboda ayyukansu\" (Dubi: figs_metonymy)"
"body": "Anan Dauda yana magana game da mutane da ke aurayya da mataye daga sauran al'ummai kamar yadda gauraye da su. AT: \"amma suka gauraya cikin aure da sauran al'ummai\" (Dubi: figs_metaphor)"