"body": "Wannan yana ci gaba da misali bayyani ne daga aya na baya. Tana bayyana sakamakon da bai faru ba, domin Yahweh hakika yana gefenmu. AT: \"Ruwan bai share mu ba ... bai haɗiye mu ba\" (Dubi: figs_hypo)"
"body": "A nan abokan gaba marubucin an yi magana game da sai ka ce su ambaliya ruwa ne. AT: \"Abokan gaban mu zasu ci nassara akan mu da sauri\" (Dubi: figs_metaphor)"