"body": "Suna mai zuzzurffar ma'ana \"jinƙai\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani mataki. Dubi yadda ka fassara jimlar mai kama da ita cikin 123:1. AT: \"yi mana jinkai\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
"body": "Akwai jimla biyu da ke da ma'ana masu kama kuma an yi amfani da su tare don a jadada yawan yadda sun kasace da ba'a daga mutane. (Dubi: figs_parallelism)"