"body": "Jimlan \"zubar da jini\" siffatawa kalma kamar \"euphemism\" (a turance) ana amfani domin \"kashewa.\" AT: \"Suka zubar da jini marar laifi sa'ad da suka kashe 'ya'yansu maza da mata\" (Dubi: figs_euphemism)"
"body": "A nan Dauda ya kwatanta rashin bangaskiyar su ga Yahweh da rashin bangaskiyar na karuwai. AT: \"suna da rashin imani ga Yahweh kamar karuwai\" (Dubi: figs_explicit)"