"body": "A cikin Littafi Mai Tsarki, ana yawan magana da mutane kamar bishiyoyi. Mutanen da ke jin daɗin shari’ar Yahweh za su iya yin duk abin da Allah yake so su yi kamar yadda itacen da aka dasa ta ruwa yake ba da ’ya’ya masu kyau. AT: \"Zai kasance mai wadata kamar bishiya ...\n'ya'yan itace a lokacinta\" (Duba: figs_simile)"