"body": "Marubucin ya yi roko wannan tambaya don jadada cewa babu wani kamar Yahweh. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda ke a bayyani. AT: \"Babu wani kamar da Yahweh Allahnmu ... da duniya.\" (Dubi: figs_rquestion)"