"body": "A lokacin da Isra'ilawa suka bar Masar sun ɗauki azurfa da zinariyan tare da su. AT: \"Ya fito da Isra'ilawa daga Masar tare da azurfa da zinariya cikin mallakansu\" (Dubi: figs_explicit)"
"body": "Anan marubucin zabura yana bayyana Yahweh na ajiye girgije cikin tsararrin sama sai ka ce yana shimfiɗa tufa a waje. Girgijen \"abin rufa\" ne don ta kare su daga rana. AT: \"Ya ajiye girgije cikin tsararrin sama ta kare su daga zafin rana\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit) "
"body": "Yahweh ya ajiye ginshikin wuta a cikin tsararrin sama ta bayar da haske cikin dare. AT: \"Ya ajiye wuta a tsararrin sama ta kaskaka dare\" (Dubi: figs_explicit)"