"body": "Mutumin da yake faɗin haka sarki ne. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT:\n\"Sarki ya ce, 'Zan sanar da hukuncin Yahweh shi'\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Daga cikin mutane da yawa a wannan sashin na duniya a lokacin, maza na iya yanke shawarar ɗaukar yara bisa doka, waɗanda za su zama magada. Anan Yahweh ya ɗauki mutum ya naɗa shi Sarkin Isra'ila. AT: \"Na mai da ku ɗa na. Yau na zama mahaifin ku\" ko \"Yanzu ku ɗana ne kuma nine mahaifin ku\""