"body": "Anan \"kwanakina\" na nufin da rai marubuci kuma da ra'ayi na \"hayaƙi\" wani abu ne da yake ɓace wa da sauri. AT: \"raina yana wucewa da sauri\" (Dubi: figs_simile)"
"body": "Anan marubuci yana nufin da \"jikinsa\" kamar yadda \"ƙasusuwansa.\" AT: \"jikina yana ji kamar tana ƙunawa\" (Dubi: figs_synecdoche and figs_simile)\n'"