rachelua_ha_psa_tn_l3/119/171.txt

10 lines
370 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Bari leɓunana su cika da yabo",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da leɓunansa sai ka ce sune ganga kuma yabonsa ruwa ne da za'a iya zubawa. Anan kalman \"leɓuna\" kalma ne da aka yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: \"Ina marmarin yabonka kwarai\" (Dubi: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]