rachelua_ha_psa_tn_l3/120/03.txt

18 lines
654 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ta yaya zai hore ka, mene ne kuma zai ƙara yi maka, kai wanda ke da harshe na ƙarya?",
"body": "Marubuci ya roki wannan kamar tambaya mai jagora ne don bayyana abin da Allah zai yi da makaryata. Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: \"Wannan shine yadda Allah zai horar da kai, kai wanda ka ke da harshen karya\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kai wanda ke da harshe na ƙarya",
"body": "Anan \"harshe na ƙarya\" na gabatad da mutum wanda yana maganar karya. AT: \"Kai wanda ke faɗin karya\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]