rachelua_ha_psa_tn_l3/107/36.txt

14 lines
519 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ya wadatar da masu jin yunwa a wurin",
"body": "Kalma \"wurin\" na nufin da wurare inda Yahweh ya yi muɓulɓula da kuma tafkina su ɓullo. Har ila yau, jimla \"masu jin yunwa\" na nufin da mutane wanda suna yunwa. AT: \"Yahweh ya sa mutane wanda suna jin yunwa su zauna a wurin\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "su dasa garkunan inabi ... su kuma kawo yalwar kaka",
"body": "\"shuka gonakin inabi a ciki\" ... domin su iya fito da yalwar kaka\""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]