rachelua_ha_psa_tn_l3/90/01.txt

14 lines
630 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhummin Bayani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin \nHebraniyawa. (Gani: writing_poetry and figs_parallelism)"
},
{
"title": "Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.",
"body": "\"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto\"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: \"Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu\" (Gani: figs_metaphor)... \"kullum\"\n (UDB) "
},
{
"title": "Kafin a kafa duwatsu",
"body": "Wannan za a iya bayanata cikin kafa aiki.AT: \"Kafin ka kafa duwatsu\" (Gani: figs_activepassive)"
}
]