"body": "\"amma ko ni, bawanka, in yi farinciki\" ko \"Ni ne bawanka, bari in yi farinciki.\" Dauda ya yi amfani da jimla \"bawanka\" na da ta'allaka da kansa."
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana ɗaya kuma suna amfani tare domin jadada yadda kwarai yana yi masu fata su zama da kunya. (Dubi: figs_parallelism)"
"body": "Anan Dauda ya yi magana game da su kasancewa da jin kunya sai ka ce su ne sutura da sun sanya. AT: \"su ji kunya sosai\" (Dubi: figs_metaphor)"