"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce waɗanda suna da isasshen karfi su yi mulki sune mafi girma ta jiki fiye da waɗansu. AT: \"yi mulki bisan dukkan mutane mazaunanta\" (Dubi: figs_metaphor da figs_metonymy) "
"body": "Waɗannan kalmomin biyu na da ma'ana mai kama kuma an yi amfani da su tare domin girmamawa. AT: \"Yahweh ya shuka haske domin waɗanda ke yi abin da ke daidai, kuma ya shuka murna domin masu zukata masu aminci\" (Dubi: figs_parallelism da figs_activepassive da figs_ellipsis) "
"body": "Kalma nan \"shuka\" musili ne domin mataki da sakamako nan gaba. \"haske\" musili ne domin abubuwa masu kyau. AT: \"Yahweh yana shirye domin abubuwa masu kyau ya faru da sãlihai a nan gaba\" (Dubi: figs_metaphor)"