"body": "Waɗannan jimla biyu na nan da layi daya. Marubuci ya yi magana game da Yahweh na taimako da kuma girmama mutane wanda talaka ne sai ka ce Yahweh ya sa su su tashi daga zama cikin datti da kuma toka. (Dubi: figs_parallelism da figs_metaphor)"
"body": "Anan jimla na biyu na bayyana cewa jimla na farko na nufin da shugabanni mutanen Yahweh. Waɗannan bayyanai biyu ana iya haɗawa. AT: \"domin Yahweh zai zaunar da shi kusa da shugabanni na mutanensa\" (Dubi: figs_parallelism)"