rachelua_ha_psa_tn_l3/107/11.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "sun yi tawaye gãba da maganar Allah ... watsi da umarnin Maɗaukaki",
"body": "Waɗannan jimla suna da ma'ana mai kama da kuma suna jadada yadda suka yi tawaye da Allah, wanda shine abin da ya sa aka ɗaure su cikin kurkuku. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ya ƙasƙantar da zukatansu ta wurin shan wuya",
"body": "Anan zuciyan tana wakiltar mutum, amma musamman son ransa. AT: \"Ya ƙasƙantar da su ta wurin barin su su sha wuyan wahala\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "suka yi tuntuɓe kuma babu wanda zai taimake su ya ɗaga su",
"body": "Kalman \"tuntuɓe\" na nufin da lokacin sa'ad da mutane samu kan su cikin yanayi mai wuya. AT: \"suka shiga cikin damuwa kuma babu wanda zai taimake su fita cikin ta\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh a cikin damuwarsu",
"body": "Tana nuna cewa suna yi addu'a ga Yahweh don zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit) "
}
]