"body": "Marubucin yana magana game da \nYahweh sai ka ce shi garkuwar ne saboda ya tsare mutanensa kamar yadda garkuwar zai tsare su daga cũta. AT: \"wanda ya taimake ka da tsare ka\" (Dibi: figs_metaphor)"
"body": "Anan kalman \"gida\" na gabatad da iyali ko zuriya. Wannan jimla na nufin da firistocin wanda sune zuriyar Haruna. AT: \"Zuriyar \nHaruna\" ko \"firistoci\" (Dubi: figs_metonymy)"