"body": "Marubuci yana magana game da karuwan Isra'ila sai ka ce su tsiro da su kan ba da 'ya'ya itace masu yawa. \"Allah na kara lambar mutanensa kwarai\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna yi amfani tare domin jadadawa. AT: \"Musa da Haruna suka aikata mu'ujizai na Allah cikin Masar atsakanin zuriyar Ham\" (Dubi: figs_parallelism)"