rachelua_ha_psa_tn_l3/132/06.txt

18 lines
959 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "munji haka a Ifrata",
"body": "Kalma \"ita\" mai yiwuwa na nufin da inda akwati Allah mai tsarki yake. Jimla \"a Ifrata\" mai yiwuwa na nufin da inda suke lokacin da suka ji game da ita. Wannan za'a iya bayyana ta a fili. AT: \"mu da muke a Ifrata mun ji game da inda akwati mai tsarki yake\" ko \"mu a Ifrata mun ji cewa akwatin mai tsarki yana a Yayir\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "jejin Yayir",
"body": "Yayir mai yiwuwa wani suna domin birni dake Kiriath Jearim. Wannan mai yiwuwa na nufin da filayen kewaye da birnin. (See: translate_names)"
},
{
"title": "zamu yi sujada a ƙafafunsa",
"body": "An yi magana game da yin sujada ga Allah a gaba akwatin alkawari kamar durkusa a kafa sarki wanda yana zaune bisa kursiyensa. Wannan na magana tawali'u da biyayya ga Allah. AT: \"zamu je gaban akwati alkawarin Allah kuma mu yi masa sujada kamar sarki\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]