rachelua_ha_psa_tn_l3/103/03.txt

18 lines
637 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ya ceci ranka daga hallaka ",
"body": "Wannan na nufi cewa Yahweh ya rike shi da rai. AT: \"Ya ceci ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ƙosar da ranka da abubuwa masu kyau ",
"body": "Jimla \"ranka\" na nufi \"kai,\" amma tana jadada cewa Yahweh ne bayar da albarku cikin rayuwa. AT: \"Ya ƙosar da kai da abubuwa masu kyau ta rayuwanka\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "ƙuruciyarka ta sabunta kamar gaggafa",
"body": "Ka zama da \"sabuntuwan ƙuruciyar\" na nufi ka ji matasa kuma. Anan Dauda ya kwatanta yadda yake jin matashi da "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]