rachelua_ha_psa_tn_l3/137/08.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Marubucin zabura yana adireshin mutane Babila sai ka ce suna sauraron sa. (Dubi: figs_apostrophe)"
},
{
"title": "Ɗiyar Babila",
"body": "Wannan na gabatad da birnin Babila kuma da mutanensa. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bari mutumin nan ya zama da albarka,",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: \"bari Allah ya albarkaci mutumin\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": "sãka maki domin abin da kika yi mana",
"body": "Marubucin yana magana game da wani zai yi wa wasu abin suka yi sai ka ce sune biya. AT: \"yi maka abin da suka yi mana\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " kwashe 'ya'yanki ƙanana ya fyaɗa su kan duwatsu",
"body": "\"Fashe ragargaje kai jariran kan duwatsu\" "
}
]