rachelua_ha_psa_tn_l3/97/01.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "sai duniya ta yi murna; sai dukkan ƙasashe masu nisa suyi murna",
"body": "Duniyan da ƙasashe gaɓar teku an ce da su na da motsin zuciyar kamar mutane. AT: \" Yi farinciki da murna kowane mutum a duniya kuma da wanda ke kusa da tekuna (Dubi: figs_personification) "
},
{
"title": "Adalci da gaskiya ne harsashen kursiyinsa",
"body": "Kalman \"kursiyi\" metonym ne domin ayyukan da kalmomin na wanda ke zaune a bisan ta. Marubucin zabura yana magana sai ka ce adlaci da gaskiya ns hslitatun abubuwa ne da ke kumshe rike kursiyin da kyau. AT: \"Ya na da adalci da gaskiya cikin dukkan abun da ya ke yi\" ko kuwa \"Ya iya yin mulki domin ya na mulki da adalci da gaskiya\" (Dubi: figs_metonymy and figs_metaphor)"
},
{
"title": "harsashen kursiyinsa",
"body": "Anan \"harsashen kursiyinsa\" yana nufin yadda Yahweh ke mulki masarautansa. (Dubi: figs_metonymy)"
}
]