"body": "Anan Dauda ya kwatanta yadda Yahweh yake lura da mutanensa da yadda makiyayi yake lura da garken tumakinsa. Zai yiwu ma'ana sune 1) ya sa lamba mutane cikin iyalai su ƙaru kamar garken tumaki\" ko 2) daukan lura da su kamar makiyayi na lura da tumakinsa\" (Dubi: figs_simile)"
"body": "Wannan na nufin da mutane wanda ke zaune cikin hanyar adalci. AT: \"mutane masu adalci\" ko \"Mutane wanda ke yi abin da ke daidai\" (Dubi: figs_nominaladj)"