"body": "Waɗannan abubuwa da Dauda ya fada zaya yi, tare da \"ganin wadata na zaɓaɓɓunka.\" Za a iya kara kalmomin da aka rasa. AT: \"Zan yi farinciki cikin murnar ... kuma zan yi ɗaukaka\" (Dubi: figs_ellipsis)"
"body": "Anan jimla \"gãdonka\" na nufin Isra'ilawa, waɗanda suke zaɓaɓɓun mutanen Yahweh. Anan \"ɗaukaka\" na nufi \"a yi alfahari game da\" wani abu; a cikin wannan hali suna yin alfahari game da Yahweh. AT: \"yi alfahari da girman ka da mutanenka\" (Dubi: figs_metonymy)"