"body": "Allah yayi magana game da kabilar Ifraim kamar sojojinsa ne. Hular kwalba tana nuna kayan\naiki don yaƙi. AT: \"Ifraim kamar kwalkwalin da na zaɓa ne\" ko \"kabilar Ifraim ita\nce runduna ta\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Allah ya zaɓi mutane daga ƙabilar Yahuda don su zama sarakunan mutanensa, kuma yana\nmagana game da wannan ƙabilar kamar sandar sarautarsa ce. AT: \"Kabilar\nYahuda kamar sandata ce\" ko \"Yahuda ita ce kabilar da nake mulkin mutanena\" (Duba: figs_metaphor)"