rachelua_ha_psa_tn_l3/55/04.txt

10 lines
458 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Zuciyata tana kiɗima a cikina",
"body": "Anan, \"zuciya ta girgiza\" tana nufin zafin rai da wahala. Wannan wahala saboda tsoro ne.\nMadadin fassarar: \"Ina wahala saboda tsoro da fargaba\" (Duba:"
},
{
"title": "Firgita da razana sun zo kaina",
"body": "Ana maganar jin tsoro da rawar jiki kamar ana jin tsoro da rawar jiki abubuwa ne da suke zuwa\nwa mutum. Madadin fassara: \"Na tsorata sosai kuma na yi rawar jiki\" (Duba:"
}
]