rachelua_ha_psa_tn_l3/109/11.txt

10 lines
347 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "mai bin bashi",
"body": "Wani wanda yake ara kuɗi ga wani mutum amma na jira cewa mutumin zai biya kuɗin"
},
{
"title": "Bari a datse 'ya'yan sa; bari a share sunansu daga tsara ta gaba",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana mai kama da kuma na jadada 'ya'yan sa kasancewa hallaka. (Dubi: figs_parallelism)"
}
]