"body": "Anan kalmomin \"kwanciya\" na nuni ga kwanciya kan gado saboda rashin lafiya. Cewa ba zai “tashi ba” yana nufin zai ci gaba da kwanciya, wannan maƙarƙancin mutuwa ne. AT: \"yanzu tunda bashi da lafiya a gado, zai mutu a can\" (Duba: figs_explicit da figs_euphemism)"