"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar mutum dukka. Maganganun damuwa na marubuci ana maganarsu kamar wuta ce tana ci a cikinsa. AT: \"Na kasance cikin damuwa lokacin da na yi\ntunani game da waɗannan abubuwa\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"