"body": "Wannan baya nufin Allah yana bacci. Marubucin yana son Allah ya shiga tsakani. Duk kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna jaddada gaggawar wannan buƙatar. AT: \"Ina jin kamar kuna barci! Ku farka\" (Duba: figs_metaphor da figs_doublet)"