"body": "Kalmomin \"jagoranci\" da \"jagora\" ma'anarsu abu ɗaya ne kuma suna ƙarfafa roƙon da Yahweh ya bishe shi. AT: \"kai ni inda kake so in je\" (Duba: figs_doublet)"
"body": "Ana maganar marubuci kamar tsuntsu ne da aka kama a cikin ragar da aka ɓoye, kuma yana jiran Yahweh ya 'yantar da shi daga tarkon. (Duba: figs_metaphor)"