"body": "Sunayen \"tausayi\" da \"aminci\" za a iya bayyana su a matsayin sifofi. AT: \"yadda\nkuka kasance mai tausayi da aminci ga alkawarinku\" (Duba: figs_abstractnouns)"
"body": "Cikakken sunan \"zunubai\" ana iya bayyana shi a matsayin \"zunubi.\" AT: \"Kada\nku yi tunanin yadda na yi muku laifi tun ina ƙarami\" (Duba: figs_abstractnouns)"