rachelua_ha_psa_tn_l3/119/55.txt

18 lines
403 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Na yi tunanin sunanka",
"body": "Anan kalmar \"suna\" na gabatad da Yahweh kansa. AT: \"Na yi tunani game da kai, Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "na kuma riƙe dokarka",
"body": "Wannan salon zance ne wanda na nufi da biyayya da doka. AT: \"Na yi biyayya da dokanka\" (Dubi: figs_idiom) "
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]